Assalamu alaikumm yau munzo muku da bayani akan yanda zaku samu 1.2GB akan 150 alayin mtn batare da bats lokaciba abin da zakuyi kawai shine Ku danna
*344#
Zakuga yakawo muku waje kamar haka saiku kuyi replying da 1 wato ku chanxa tsari zuwa mtn pluse kenan bayan kunyi haka saiku qara danna *344# din xakuga kamar haka
Saiku shiga 2 sakuga qarin ganin wani waje kamar haka
Saiku shiga 2 din zakuga sunqara kawoku waje kamar haka
Saiku shiga 1
Saiku dan jira zakuga
shikenan yayi
Allah ya taimaka
Saikuma yanda zaku duba datar da kuka saya ku danna *559*93#
Post a Comment